Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo is a music & audio app developed by AdamsDUT.
Download Statistics
Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo has been downloaded 10 thousand times. In the last 30 days, the app was downloaded 51 times.
User Ratings
The app has no ratings yet.
App Information
Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo is FREE to download. The APK download size is 57.28 MB. The latest version available is 2.33. The last update was on July 4, 2020.
Technical Requirements
Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo requires Android 4.1+ or higher. The app has a content rating of Everyone. The app has been available on Google Play August 2017.
Description
Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya. Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.
Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Takai cecen tarihin Dr sani umar rijiyar lemo
His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July ,1970 in Makkah, Saudi Arabia .He grew up in Yan Mata in the ancient city of Kano,Nigeria. He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano (1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), he then proceeded to Government Arabic Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989. Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University,Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic Studies,1994 he proceeded for his M.A.in Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade Due to his thirst for deeper knowledge and research,Sheikh Muhammad continued with his Ph.D In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class upper
Dr Muhammad was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari,Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal. Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh). Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat),Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif(Musdalahul hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan Almudairi (Fiqh).
Get a detailed PDF report for Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo with download trends, rating history,
and key performance statistics — useful for competitive research or tracking your own app.
Learn more
Are you the developer of this app? Join us for free to see more information about your app and learn how we can help you promote and earn money with your app.
Each subscription will automatically renew 3 days before the expiration date for
the same time period. Subscriptions can be cancelled at any time before the renewal.